<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Ka Zo da Ruhunka, Ya Allah, Bisanmu LW194</title>
<lyrics>[V1]
 1) Ka zo da Ruhunka, ya Allah, bisanmu,
 Domin mu nemi nufinka, mu danne gurinmu.

[V2]
 2) Ka zo da Ruhunka, ya Allah, bisanmu,
 Domin a wanke zuciyarmu, a gyara halinmu.

[V3]
 3) Ka zo da Ruhunka, ya Allah, bisanmu,
 Don tsarkinka da ikonka, su zauna a cikinmu.

[V4]
 4) Ka zo da Ruhunka, ya Allah, bisanmu,
 Domin mu zama shaidunka, mu juyo da danginmu.</lyrics>
<hymn_number>194</hymn_number>
<author>from John Chetham's Psalmody, 1718, Hatch, Edwin (1835-1889)</author>
</song>